Ƴan sanda sun kama faston da ya rika lalata da ƴarsa na tsawon shekaru a Akwa Ibom
Binciken da muka gudanar ya nuna cewa faston ya fara yi wa yarinyar fyade tun tana shekara 12 sannan ya...
Binciken da muka gudanar ya nuna cewa faston ya fara yi wa yarinyar fyade tun tana shekara 12 sannan ya...
Zuwa yanzu mutum 143 sun kamu sannan cutar ya yi ajalin mutum 22 daga ranar 30 ga Disemba 2024 zuwa...
Ebong ya ce gwamnati ta ki biyan su alawus din cutar Korona, zazzabin Lassa da dai sauran cututtuka.
Kakakin rundunar Henry Okoye a sanarwar da ya yi ranar Lahadi ya ce Okpara ya caki surikinsa da fasashen kwalba...
Rundunar 'yan sandan dake Korokpa a kauyen Chanchaga ne suka kama Muhammad-Buba yayin da ya zo karban kudin filin mahaifinsa...
Alkalin ta amince da haka inda ta yanke wa Zainab hukuncin daurin rai da rai sannan Amina da Aishat hukuncin...
Ya ce jami'an tsaron sun kama lita 705,294 na bakin mai, lita 6,865 na AGO, lita 1,500 na DPK da...
Abdullahi ya ce sojoji biyar sun rasa rayukansu yayin wannan arangama da sojojin duka yi da ƴan ta'addan.
Haihuwan bakwaini na daga cikin matsalolin dake kisan yara 'yan kasa da shekara biyar sannan koda sun rayu sukan kamu...
Shugaban hukumar CIS. Musa ya sanar da haka a taron da ya yi da manema labarai a garin Dutse.