Duk da hani da akayi na a daina amfani da maganin zazzabi, Chloroquine, mafi yawa-yawan ‘yan Najeriya na amfani dashi har yanzu
Jimoh yace hukumar NAFDAC din na yi wa maganin rijista har yanzu.
Jimoh yace hukumar NAFDAC din na yi wa maganin rijista har yanzu.
Wani mazaunin unguwan mai suna Tony Isibon ya ce bashi da tabbacin cewa rigakafin daga gwamnati take.
An bizine Ochai jiya juma’a.
Matashin mai suna Umaru, yana aikin gyaran wutan lantarki ne.
‘’A rude muke sannan dukkan mu muna cikin zullumi akan wannan shiri da gwamnati ta yi akan filayen mu.
Cikin mutane 3,800 da aka tabbatar suna dauke da cutar an samu yara kanana 70 da su ma suna dauke...
Gwamnati na kokarin ganin an bude filin jirgin kamar yadda ta yi alkawari
Ya kuma kara da cewa duk wanda aka ga alamar ya kamu da cutar ya yi kokarin zuwa asibiti da...
Sunday Umaru yana da aure da ‘ya’ya.
A daina ganin cutar kanjamau a matsayin wani tsafi ne ko jifa.