UNICEF da wasu kungiyoyin bada tallafi za su tallafawa Najeriya wajen inganta lafiyar mata masu ciki
Burin mu shine mu hada hannu da gwamnatin Najeriya da sauran kungiyoyin bada tallafi domin rage yawan mace-macen mata da...
Burin mu shine mu hada hannu da gwamnatin Najeriya da sauran kungiyoyin bada tallafi domin rage yawan mace-macen mata da...
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta bayyana cewa mutum 41,336 ne take zargin sun kamu da cutar maƙogoro...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi zargin cewa ofishin mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (ONSA)...
Hukumar Hana Sha da Safarar Muggan Kwayoyi ta Kasa NDLEA ta bayyana cewa ta kama kilogiram 2.82 na kwayar Loud...
Gwamnati ta yi kira ga mutane da su ci gaba da kiyaye sharuddan guje wa kamuwa da cutar domin samun...
10. FZX Media Consulting Limited, Km 15, Ikom-Ogoja Highway, Inside Havilla University, Nde, Ikom, jihar Kros Ribas.
Salako ya fadi haka a farkon wannan mako a taron da ya yi da manema labarai a Abuja kan ranar...
Esther ta ce hukumar ta gudanar da tarurruka 142 a wurare daban-daban da coci-coci da masallatai.
Mazauna jihar na ci gaba da tafka asara a kullum rana saboda rashin wutar lantarki a faɗin jihar.
Ya ce an kama wadannan mutane bayan wasu mutane sun sanar da jami'an tsaron muggan aiyukkan da suke aikatawa.