Ta’addanci a Kogi: ‘Yan bindiga sun sace dalibai 24, mata biyu daga makarantar Islamiyya
Wannan hari na daga cikin jerin hare-haren da ake samu a Jihar Kogi, musamman a Lokoja da yankin Kogi ta...
Wannan hari na daga cikin jerin hare-haren da ake samu a Jihar Kogi, musamman a Lokoja da yankin Kogi ta...
Wasu 'yan bindiga sun kashe mutane hudu 'yan gida daya a kauyen Geko dake karamar hukumar Riyom a jihar Filato.
Kungiyar lafiyar ta yi kira ga gwamnatoci, kungiyoyin bada tallafi da al'umma da su hada hannu domin tabbatar da
Taken taron bana shine 'Yin kokari domin kawo karshen zazzabin cizon sauro: Yanzu za mu iya, Yanzu za mu yi.
Wani dan Keke NAPEP Rabiu Abdulrahman ya ce da wannan sana'a ce kadai yake iya ciyar da kansa da iyalinsa.
Ya hori ma'aikatan da su tabbatar sun hada hannu da al'ummar da za su yi aiki da su domin samun...
Sai dai kuma, ƙungiyar ta tunatar da gwamnan kan wasu basussukan da har yanzu ba a biya ba, inda ta...
Patience ta yanke hukuncin cewa Jimoh zai fice daga gidan Isyaku nan da kwanaki 14 inda idan ya wuce haka...
Kemanji na daga cikin kauyukan da ke kewaye da sashin dajin na Kainji inda ‘yan ta’addar Ansaru suka maida mabuyar...
Haka kuma ya jaddada kudirinsa na inganta zaman lafiya, hadin kai da tsaro mai dorewa, tare da tabbatar da dokoki...