‘Yan sanda sun kama magidancin da ya kashe matarsa mai tsohon ciki a jihar Neja
Mahaifin matar ya bayyana a gidan rediyon 'Crusader’s Radio TV Show's cewa 'yarsa ta dade tana daure wa dukan da...
Mahaifin matar ya bayyana a gidan rediyon 'Crusader’s Radio TV Show's cewa 'yarsa ta dade tana daure wa dukan da...
Nkechi ta ce rashin cin abincin dake inganta garkuwar jiki na daga cikin manyan matsalolin dake yawan kawo wannan matsala.
Gwamnati ta ayyana ranakun 6 da 9 ga Yuni hutun Babban Sallah
Yayin da ta ke bayyana jimamin Gwamna Abiodun kan wannan ibtilai, Salako-Oyedele ta miƙa sakon ta’aziyya ga gwamnatin Jihar Kano.
Rashin cin abincin dake inganta garkuwar jiki na daga cikin matsalar dake haddasa cututtukan dake kama zuciya.
Hukumar ta ce a cikin mako na 20 na yaduwar cutar an samu karuwa a yaduwar cutar daga mutum uku...
Who ta ce hakan zai rage yawan matasa da ke shan taba sigari da kuma rage mace-macen da ake samu...
Daga nan Bugaje ya ce gwamnati za ta sake duba matsayin jami'o'i da kwalejin da ake da su a kasar...
Gwamnan jihar Neja Umar Bago ya kaddamar da sabbin cibiyoyin kiwon lafiya a matakin farko 20 da aka gina a...
Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya kadamar da hanyar da aka gina a Kagarko bayan watanni uku da fara kwangilar...