Dalibai 81 sun kamu da cutar amai da gudawa a wata makarantar Kaduna
Diako ya ce tuni an aika da duk daliban da suka kamu da cutar babban asibitin Kawo inda zuwa yanzu...
Diako ya ce tuni an aika da duk daliban da suka kamu da cutar babban asibitin Kawo inda zuwa yanzu...
"Kwamitin ta sanar da asibitin da mutanen da ya kamata yayin da kwamitin ta kasa kammala binciken ta a tsakanin...
Kisan mata matsala ce da ke faruwa ta hanyar cin zarafin mace har sai ta mutu musamman saboda ita mace...
Jami'an tsaron a karkashin CSP Abdulrazak Padah sun kama barawon a gidan sa dake Kwatas din Bolari a jihar Gombe.
Alkalin kotun B.A. Sonuga a ranar Alhamis bayan ya yi watsi da rokon sassauci da magidancin ya yi inda yake...
Jami'an tsaron sun kashe 'yan ta'addan a batakashin da suka yi da maharan a Manawaji dake karamar hukumar Gamboru Ngala...
Yawan kai ruwa rana tsakanin kungiyar NUT da gwamnati ba tare da ya haifar musu da mai ido ba.
Zuwa yanzu dajin dake kama nono da dajin dake kama ‘ya’yan maraina na daga cikin nau’ukan cutar da suka fi...
Rundunar ta bayyana cewa ta kama wadannan mayan ma'aikata da suka zama manya a asibitin daga shekarar 2015 zuwa 2016...
Tsaftace muhalli: A Rika tsaftace muhalli a ko da yaushe. A kau da datti a kowani lokaci sannan a rika...