Dakarun Sibul Difens sun kama barayin da suka saci kwanon ginin makaranta a Zamfara
Jami'in hulda da jama'a na rundunar ASC Umar Muhammad ya sanar da haka a taron da ya yi da manema...
Jami'in hulda da jama'a na rundunar ASC Umar Muhammad ya sanar da haka a taron da ya yi da manema...
Binciken da jami'an tsaron suka gudanar ya nuna cewa mutanen sun gudo daga wurin da maharan ke tsare da su...
Goni ya ce bayan an tabbatar da wuraren da aka nufa, jiragen saman yaƙin suka kai musu hari da makamai...
eHealth Africa ta ce ta mata wa wuraren yin gwaji 17 dake kasashe 13 baya sannan samar da kayan aiki...
Gana ya ce mutum 13 din da suka mutu dai-dai yake da kason kashi 2.5% wanda hakan ya yi kasa...
Shugaban masu gudanar da bincike kan yaduwar cututtuka Maren Damulak ya sanar da haka wa manema labarai ranar Laraba.
“Ku sani cewa katin zaɓenku makami ne a lokacin zaɓe mai zuwa domin kawo shugabanci nagari a Jihar Gombe,” in...
Ya ce magoya bayan ADC za su ci gaba da taruwa, bayyana ra’ayoyinsu da gudanar da harkokin siyasa cikin lumana.
Bayan ya aikata wannan aika-aikan ne aka gurfanar da Garba a kotun Majistare na daya dake garin Yola a...
hawan za su taimaka wajen samar da ingantaciyar lafiya kuma cikin gaggawa wa mata da jarirai, yara masu fama da...