Zulum ya biya naira biliyan 3.4 ragowar kudaden makarantar dalibai ‘yan jihar Barno dake karatu a kasashen waje
Gwamnati ta biya wadannan kudade domin a yi amfani da su wajen biyan kudaden makarantar da walwalar dalibai 301
Gwamnati ta biya wadannan kudade domin a yi amfani da su wajen biyan kudaden makarantar da walwalar dalibai 301
Ministan muhalli Balarabe Lawal ya jadadda mahimmancin tsaftace muhalli a matsayin matakin inganta lafiya.
Matakan inganta aiyukkan noma sun taimaka wajen rage farashin abinci a jihar Kogi - Inji Kwamishina
Yawan cin gishiri, rashin motsa jiki, zukan taba sigari, Shan barasa giya na daga cikin hanyoyin kamuwa da cutar.
Na san labar cire kudi na katin ATM din Emmanuella saboda ita ta fada mun a lokacin da muke tare...
Jami'an tsaro sun tsare shugaban makarantar bisa zargin rashin mai da hankali wajen kula da yara a makarantar.
Wani shugaban matasa a kauyen Moses Mathew ya ce mutane za su iya hana aukuwar ambaliyar ruwan idan har sun...
Zuwa can da rana za a yi tsawa da matsakaicin ruwan sama a jihohin Kano, Jigawa, Yobe, Katsina, Zamfara, Kebbi...
Ƙungiyar ta yi Alla-wadai da gaza biyan kuɗin MRTF da wasu jihohi suka yi tana mai bayyana hakan da “rashin...
Attaj dai ya ki bada bayanai game da haka duk da kokarin da wakilin ya yi na tunatar da shugaban...