Yadda Sojoji suka ragargaza sansanin ƴan bindiga a Filato suka kwato makamai da dama
Kakakin rundunar 'Operation Enduring Peace' Samson Zhakon ya sanar sa haka a shafinsa na Facebook dake Intanet.
Kakakin rundunar 'Operation Enduring Peace' Samson Zhakon ya sanar sa haka a shafinsa na Facebook dake Intanet.
A farkon watan nan ne ‘yan ta’addan suka yi garkuwa da mutane 30 a wani kauye da ke gundumar Zugu...
Lauyan da ya Kare wadannan mutane Haruna Saleh-Zakariyya ya gabatar da shedu biyu tare da rikon sassauci daga wajen kotun.
Tobias ya ce janye tallafi da gwamnatin Amurka ta yi wa Najeriya na daga cikin matsalolin da ya sa aka...
Kwamandan rundunar GOC 2 Division Chinedu Nnebeife wanda ya jagoranci farmakin yace sai da likitoci suka duba lafiyar
Ya yi kira ga gwamnati da ta gina asibiti domin kula da wadanda suka kamu da cutar da wurin gwajin...
Ya ce an samu ragi a mutuwar yara 'yan kasa da shekara biyar daga yara 132 cikin 1,000 a 2018...
Ursu wanda Mary Brantuo ta wakilta taron ya ce rashin sani, tsoron nuna wariya da rashin samun magani musamman da...
Hisba ta yi wannan kamen yayin da gwamnatin jihar ke shirin daura wa mutum 2,000 aure a karkashin shirinta na...
Shugaban kungiyar makiyaya Miyetti Allah MACBAN na jihar Ibrahim Babayo shima ya tabbatar da haka inda yayin Allah wadai da...