KADUNA: Uba Sani, Ministan bunƙasa kiwo sun yi ganawa kan shirin ƙaddamar da katafaren gonar kaji da zai samar wa matasa sama da 350,00 aiki
Abin da muke so shi ne ganin ayyukan sun isa ga talakawa ba ‘yan siyasa kaɗai ba,” in ji Maryam...
Abin da muke so shi ne ganin ayyukan sun isa ga talakawa ba ‘yan siyasa kaɗai ba,” in ji Maryam...
Kungiyar ta yi kira ga gwamnati kan saka akalla kashi 20% kan kayan zaki domin hana mutane siya da kara...
Yankin ya shafe shekaru yana zama cibiyar sace-sace, kisan-kashe da neman kudin fansa da kungiyoyin masu dauke da makamai
Me ya sa gwamnan ya yanke shawarar kiran ta ‘kasuwar barayi’ alhali zai iya zuwa ya bincika gaskiya?” ya tambaya.
Kwamandan rundunar 6 Brigade da Sector 3 da rundunar 'Operation Whirl Stroke' Kingsley Uwa ya yaba da kokarin da jami'an
Mazaunan sun yi kira ga gwamnati da ta taimaka wajen inganta tsaro a yankin domin guje wa maimacin irin haka...
Kwamishinan ya kuma ce gwamnati ta Kuma gyara matatar ruwan dake Kafanchan wanda hakan ya taimaka wajen samar da ruwan
Magoya bayanmu suna nan daram kan matsayinsu. Sun san kansu, kuma mu ma mun san su. Duk inda suke, amincinsu...
Gloria wace shugaban aiyukka na Hukumar Yusuf Abdul ya wakilce ta a taron ya ce Hukumar ta ceto wadannan Yara...
Ta ce horar da jami'an lafiya ta hanyoyin da aka amince da su na daga cikin sharudan da ya kamata...