RASHIN RUWA DA MAKEWAYI: Ɗalibai a makarantar mata a Kaduna sun koka kan rashin ruwan sha da Bandakuna
Sun bayyana cewa rashin isassun bandakuna masu tsafta da kuma ruwan sha mai kyau na hana su maida hankali a...
Sun bayyana cewa rashin isassun bandakuna masu tsafta da kuma ruwan sha mai kyau na hana su maida hankali a...
Bayan haka Uba ya bayyana cewa jami'an tsaron dake aikin samar da tsaro a Bulayobe zuwa Darel sun yi arangama...
Hukumar ta ce a shekarar 2020 ta samu nasarar dakile yaduwar Shan Inna sai dai har yanzu wasu jihohi kamar...
Yayin da jama'ar birnin Kaduna a baya ke yabon dawowar samun ruwan famfo da ake samu akalla na waɗansu awonnin...
Mataimakin Daraktan Ayyukan Jinya, Muhammad Nuraddeen-Umar, ya ce gwamnatin jihar ta kashe kimanin naira miliyan 100 wajen biya
Noma da hakar ma’adinai su ne manyan hanyoyin samun abin dogaro a Kakafu kafin mazauna su watse sakamakon hare-haren.
Majiyar ta ce sojojin sun bi sahun 'yan bindigar har zuwa hanyar Katsina–Gidan Mutum Daya kafin alaƙar arangamar ta yanke.
Iluyomade ya ce hukumar ta kama mutum hudu dake da alaka da jabun magungunan da kayan kwaliyan Kuma suna tsare...
Ta kuma ce yawan da suka yi wa allurar rigakafin ya zama alama ga kokarin da gwamnati ke yi wajen...
Wannan sako na kunshe ne a wani takarda da jami'in yada labarai na rundunar Sani Uba ya fitar ranar Laraba.