KURUNKUS: Kotun Koli ta yi fatali da rokon APC na sake shari’ar zaben Zamfara
Ya kara da cewa ganganci ne ma wani ya sake tayar da batun zaben Zamfara har ya nemi Kotun Koli ...
Ya kara da cewa ganganci ne ma wani ya sake tayar da batun zaben Zamfara har ya nemi Kotun Koli ...
Sannan kuma ko ya manta cewa a karkashin mulkin sa ne aka kashe Bola Ige da kuma Harry Marshal.
An gudanar da wannan taron manema labarai ne a jiya Laraba.
Yayin da aka zo wajen biyan kudi ga kamfanin, sai aka biya shi naira bilyan 19.3, maimakon naira bilyan 27.5 ...
Karairayi ne kawai, amma ka jira na dawo daga Umra zan ba ka cikakken bayanin komai dalla-dalla.
APC ta yanke hukuncin korar AbdulAziz Yari da Lawal Shuaibu daga jam'iyyar
Lawali ya koka cewa da gangar kuma da hannun shugaban jam’iyyar APC a rashin nasara da APC ta yi a ...
kamata ya yi kotu ta ce a sake zabe, ba wai ta damka wa PDP mulki a bagas ba.
Ta ce hukumar zata mika wa gwamna Bello Matawalle shaidar zama gwamna ranar Litinin.
Marafa wanda dan jam’iyyar APC ne, ya ce wannan nasara cewa ga jihar Zamfara da al’ummar ta da ma kasa ...