HAJJIN 2018: Abuja za ta fara yin tambihi ga maniyyata byAisha Yusufu May 3, 2018 0 Malaman da za su koyar da maniyyata sun fara hallara sansanin hajji dake Abuja.