CORONAVIRUS: Dalilin dage ranar fara zirga-zirgar jiragen sama gadan-gadan a kasar nan – Gwamnatin Tarayya
Najeriya ta rufe filayen jiragen saman ta gaba days cikin watan Maris, bayan barkewar cutar Coronavirus a duniya.
Najeriya ta rufe filayen jiragen saman ta gaba days cikin watan Maris, bayan barkewar cutar Coronavirus a duniya.
Sai dai kash duk da maharan sun sha kashi a hannun sojojin sun kashe soja daya.
Haka ita ma jam'iyyar PDP ta yi wa Osinbajo jaje da nuna alhini da kuma fatan kiyaye gaba.
Ya ce sun samu horo a cikin Najeriya da kuma kasashen Turai.
Ana gudanar da aikin tantance tsoffin ma’aikatan ne a wurare uku.
Jirgin ya kama da wuta ne a inda ya ke ajiye a kebantaccen filin ajiye jirage.
Sauran sojojin da aka ji wa ciwo an kai su asibitin sojoji dake Maiduguri.
Ya ce da yawa daga cikin su sun kwashe shekaru uku su na fafata yaki.
Adesanya ya kara da cewa aikin duba lafiyar masu zaman gudun hijirar ya na gudana ne a babbar firamare ta ...
Yau ana sa ran za a sheka ruwan sama a biranen kasar nan da dama.