Baraɓaɓiyar Betta, Sadiya da Halima sun janyo Tinubu ya dakatar da Raba Tallafin Marasa Galihu da Shirin Ciyar da Ɗalibai
Hukumar EFCC ta riƙe fasfunan dakatacciyar Ministar Harkokin Agaji da Jinƙai Betta Edu, bayan ta bada belin ta a ranar ...
Hukumar EFCC ta riƙe fasfunan dakatacciyar Ministar Harkokin Agaji da Jinƙai Betta Edu, bayan ta bada belin ta a ranar ...
Edu ta ce an binciki wasu daga cikin waɗanda suka ci moriyar shirin amma ba a same su inda aka ...
Shirin, wanda aka jima ana jiran sa, ma'aikatar za ta aiwatar da shi ne tare da haɗin gwiwar Babban Bankin ...
An ɗauki ma'aikata 'yan sa ido kan shirye-shiryen bada tallafi, wato 'Independent Monitors', waɗanda duk 'yan asalin jihar ne
Ministar Ayyukan Agaji, Jinƙai da Inganta Rayuwa, Sadiya Farouq ta bayyana cewa kwanan nan za a ƙara ɗaukar matasan N-Power ...
Lokacin da ta ke ƙaddamar da zangon 'C' na shirin, wato 'Batch C' a ranar Litinin a ɗakin taro na ...
Bayan wa'adin aikin sa ya ƙare, Shamsuddeen ya nemi ƙarin gudummawa wajen abokan sa, inda ya buɗe shagon ɗinki a ...
Wasu shirye-shiryen su ne: 'Tradermoni', 'Marketmoni', 'Farmermoni', 'special grant transfer', da kuma 'public workfare and skills for jobs'.
Matasan sun garzaya har majalisar Kasa domin mika kukan su ga majalisar.
Ta roki masu amfana da shirin da ba a biya su kudaden su na baya ba su kara hakuri cewa ...