Buhari zai kara kwanaki a kasar Ingila
Likitoci ne suka shawarci Buhari da ya dan dakata tukuna.
Likitoci ne suka shawarci Buhari da ya dan dakata tukuna.
Kwamishinan kananan hukumomin jihar Zanna Usman ne ya sanar da hakan a garin Maiduguri.
Maryam ta kware a harkar ado bayan gogewa da tayi a harkar fina-finan Hausa.
Kungiyoyi da dama sun nuna rashin amincewarsu da shirin zanga-zangar da mawakin ya shirya.
Alkalin kotun da ya yanke wannan hukunci ya ce umurnin shugaban kasar Donald Trump ya sabawa tsarin mulkin kasar.
Kungiyar tace zata fito ranar 5 da 6 ga watan Faburairu.
Yace dukkansu 'ya'yan jam'iyyar APC ne da suka gaji da yi mata bautar da babu riba.
Nelson Paul, Bulus Jatau, Adamu Umar, Mohammed Jori, Abubakar Mohammed, da sauransu ne aka Kama.
Tuface ya shirya wata zanga-zanga domin nuna bacin ransa da kira ga gwamnati da ta kawo wa mutane dauki akan ...
Rabiyu Yusus Manri - yayi kira ga gwamnati da kara wadata manoma da taki. Y ace hakann ezai sa a ...