‘Yan sanda sun kama bokan da ya kashe kwostoman sa wurin gwaji lakanin bindiga
A Kwara, wani matashi ne ya kashe Kanin sa a lokacin gwajin lakanin bindiga da suka karbo wurin wani boka.