BASHIN BILYAN 614: A fara biyan mu bashin da mu ke bin Gwamnatin Tarayya –Inji Gwamnoni
An rika ba su kudaden kai-tsaye daga Babban Bankin Najeriya (CBN) daga cikin kudaden Paris Club, da sunan lamuni.
An rika ba su kudaden kai-tsaye daga Babban Bankin Najeriya (CBN) daga cikin kudaden Paris Club, da sunan lamuni.
Gwamnan jihar Yobe Mai-Mala Buni ya bayyana cewa gwamnati za ta yi wa malaman makarantun gwamnati jarabawar kwarewa a jihar.
APC ta zarge shi da yi wa jam’iyya zagon-kasa da sauran laifukan da suka karya dokar kundin tsarin jam’iyyar na ...