Shugaban kamfanin BUA ya yaba wa matakan da Tinubu ke É—auka tare da jan hankalin Ingila da Turai kan zuba jari a Najeriya
Janye shingen da ke kawo tarnaƙi ga kasuwanci muhimmin abu ne, kuma shirin ETIP na Ingila muhimmin misali ne
Janye shingen da ke kawo tarnaƙi ga kasuwanci muhimmin abu ne, kuma shirin ETIP na Ingila muhimmin misali ne
Ya ce domin magance matsalar, sun haɗu da sauran masu samar da shinkafa kan a daina ɓoye shinkafa a kasar ...
Sannan mun tsara ni da Dangote za mu riƙa cire Naira 20 zuwa 30 daga kuɗin kowanne buhu da muka ...
Sannan tsofaffin mataimaka shugaban ƙasa da suka haɗa da; Atiku Abubakar da Yemi Osinbajo sun samu halartar taron
BUA ya bayyana haka lokacin da kamfanin ya kai taimakon kayan abinci a Maiduguri da kuma tsabar kuÉ—in.
A ganawar wadda wasu gwamnoni suka halarta, sun tattauna matsalar yadda darajar Naira ta zube ƙasa warwas, ita kuma Dalar ...
Wannan watsi da muƙamin da mai kamfanin BUA ya yi, ya na ƙunshe ne a cikin wata sanarwar da Kamfanin ...
Rabi'u ya bayyana haka ga manema labarai a Fadar Shugaban Ƙasa, bayan ganawar sa da Shugaba Bola Tinubu, a ranar ...
BUA zai yi amfani da kuÉ—aÉ—en don samar da wadataccen siminti ta hanyar inganta wutar lantarki a masa'antar siminti wadatacce ...
Gamayyar kamfanonin BUA na Abdulsamad Rabi'u, ya yi watsi da cinikin filin da ya ƙulla da Jihar Kogi, mai faɗin ...