CORONAVIRUS: Mahaifiyar kociyan Man City, Guardiola ta rasu a Barcelona
Jama'a sun yi tururuwa wajen aikawa da sakon ta'aziyyar su ga tsohon dan wasan Barcelona din kuma kociyan Manchester City.
Jama'a sun yi tururuwa wajen aikawa da sakon ta'aziyyar su ga tsohon dan wasan Barcelona din kuma kociyan Manchester City.
Lokacin da Barcelona ta dauko Valverde, sai da ya jera wasanni 29 ba a yi nasara kan kungiyar ba. Daga ...
Shi kan sa Sitien ya yi matukar mamakin yadda Barcelona ta dauke shi koyar da wasa a kungiyar ta, kungiyar ...
Magoya bayan Barcelona sun yi zaton za a maye Valverde ne da tsohon Dan wasan kungiyar, Xabi Harnendez.
Real Madrid ta kusa kwance wa Barcelona zani a Kasuwa a lokutta da yawa a lokacin da ake wannan gwabzawa.
Ya rage ga PSG ta kori Brussia Bortmund, matsawar ta na so ta kai ga gazaye na gaba.
Messi ya lashe kyautar a shekarar 2009 da 2010 da 2011 da 2012 da kuma 2015.
Real Madrid za ta buga da Sevilla ranar Lahadi.
Bari mu ga ko PSG, Atletico Madrid da sauran wasu kungiyoyin da ake kallon cewa ‘yan rakiya ne ko za ...
Haka kuma duk a wasan ranar Asabar kungiyar Chelsea ta lallasa Wolves da ci 5-2.