2019: Buhari ya ziyarci ofishin yakin neman zaben sa
Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci ofishin yakin neman zaben sa na 2019 a yau Laraba.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci ofishin yakin neman zaben sa na 2019 a yau Laraba.
Amaechi ya bayyana haka ne a hira da yayi da jaridar Punch.
da can babu ruwan Mitrelli da harkar makamai.
Maimakon haka, kacokan abin da APC ta raja’a yi a lokacin, shi ne yadda jam’iyyar za ta ci zabe da ...
Wasu jihohin, an ba hammata iska ne, wasu kuma kone-kone akayi, sannan har kisa anyi a zaben APC din.
Mun sami tabbacin cewa lallai haka ne akwai wannan shiri.
Mutane 559 sun ce Aisha Al-Hassan zata koma PDP, Inda ta zo uku a jerin.
Idan ana gudu ana waiwaye, to fa babu inda za a kai a cikin hanzarin da ake so a cimma.