SOKOTO: Gwamna Aliyu ya sha alwashin aiwatar da doka kan yawan almubazzaranci a bukukuwan aure
A cewarsa, wannan al’ada ta taimaka wajen karuwar yawan matasan da ba su yi aure ba a jihar, tare da...
A cewarsa, wannan al’ada ta taimaka wajen karuwar yawan matasan da ba su yi aure ba a jihar, tare da...
Farfesa Usman ya bayyana marigayi Sheikh Habibu Yahaya Kaura a matsayin jajirtaccen malami wanda ya sadaukar da rayuwarsa
Tawagar Amurka ta gode wa Nijeriya bisa matakan gaggawa da ta ɗauka na ƙarfafa tsaro ga al’ummar Kiristoci da ke...
Ya bayyana cewa, bayyana manufofi da sassaucin da Gwamnatin Tarayya ta nuna sun bai wa Shell damar kammala raba kadarorin
Sakataren mazaɓar gwamnan a NNPP, Kabiru Zubairu, ya tabbatar da samun wasiƙar tare da yaba wa irin rawar da gwamnan...
Abin da ya fi muhimmanci shi ne, ƙungiyoyin farar hula na cikin gida dole ne a ƙarfafa su a matsayin...
Idris ya bayyana cewa haɗin gwiwar tsaro da Amurka ya haifar da nasarori na gaske ga tsarin tsaron Nijeriya.
Majistaren ya bayar da umarnin tsare Malam Makwarari a gidan gyaran hali har sai ya cika dukkan sharuddan belin.
Waɗannan ba ƙananan nasarori ba ne. Suna nuna ingancin jagoranci, sahihanci, da amana, waɗanda su ne jigon martabar ƙasa.”
Tun da fari, sai da Shugaban Hukumar Ƙidayar Jama’a ta Ƙasa (NPC), Dakta Aminu Yusuf, ya yaba wa Ma’aikatar Yaɗa...