Babban hafsan sojin Najeriya ya tura dakaru soja na musamman jihohin Taraba, Nassarawa da Benuwai
Sabbin dakaru da suka kama aiki an wayar musu da kai kan buƙatar nuna kyakkyawar mu’amala da al’ummar da za...
Sabbin dakaru da suka kama aiki an wayar musu da kai kan buƙatar nuna kyakkyawar mu’amala da al’ummar da za...
An tura sunayen waɗannan mutane biyu zuwa Majalisar Dattawa domin tantancewa da amincewa, kamar yadda Bayo Onanuga,
Haka kuma a yayin ƙaddamar da littafi a ranar Asabar, Akpabio, ya amince cewa ‘yan majalisa suna sane suka cire...
Ƙin amincewar zai buɗe ƙofa ta yin maguɗin zaɓe a 2027 wanda zai ƙunshi haɗa kai wajen tauye haƙƙin al’umma...
Shugaban Ƙasar ya ce rashin tsaro ya zama babban ƙalubale ga zaman lafiya da cigaban tattalin arziƙin ƙasa.
Ahmed Muazu, Mataimakin Mai Ba Shugaban Shawara kan Harkokin Yaɗa Labarai, ne ya tabbatar da haka ga PREMIUM TIMES a...
A cikin jawabinta na ranar 5 ga watan Fabarairu, shalkwatar tsaron Najeriya ta yi bayanin cewa alaƙar soji da Amurka...
Da sojojin suka iso, ’yan ta’addan sun buɗe wuta, amma dakarun sun mayar da martani da ƙarfi, lamarin da ya...
Sai dai gwamnatin ta bayyana cewa kyautar ta kasance ta kashin kai ne daga hannun Jaman, kuma bai kamata a...
“Ku kalli duk gwamnan da ke wa’adi na biyu, yana da burin dora magaji kuma yana goyon bayan mai cin...