2027: Dalilin da ya sa ban zama Daraktan Yakin neman tazarcen Tinubu ba – Wike
“Ni ba dan APC ba ne. Don haka batun shiga kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa ya fita daga magana,”...
“Ni ba dan APC ba ne. Don haka batun shiga kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa ya fita daga magana,”...
Tunji-Ojo ya tabbatar da aniyar Gwamnatin Tarayya na ci gaba da kare rayuka da dukiyoyin ‘yan ƙasa da tabbatar da...
Tinubu ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis yayin da Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke, ya kai masa ziyara a...
Ya kuma ce yanayin bangaren man fetur a Najeriya ya sauya matuka tun bayan cire tallafin, musamman saboda karuwar samar...
Ya ce gabatar da rahoton ya nuna ƙudirin gwamnati na tabbatar da gaskiya da riƙon amana, yana mai cewa alhakin...
Shugaban ya bayar da umarnin ne domin kara inganta hadin gwiwa tsakanin hukumomin tsaro, leken asiri da rundunonin sojin kasar.
Ya ce kashi 47 cikin 100 na matan Najeriya ne ke da asusun kudi na zamani, idan aka kwatanta da...
Sai dai bayan cire tallafin da Shugaba Bola Tinubu ya yi a farkon mulkinsa, wanda ya jawo tashin farashin man...
Maryam, ƴar Jihar Gombe da ke Arewacin Najeriya, ta yi nasara a rukuni na biyu, wanda ya ƙunshi haddar
“Ko da ƙarfe 3 na dare ne, za mu yi tafiya zuwa duk inda muke domin mu tattauna da nemo...