ISWAP SUN GAMU DA FUSHIN DAKARUN NAJERIYA: An hallaka sama da ƴan ta’adda 75 bayan mummunan wuta da suka sha a Malam Fatori
Baya ga yawan asarar rayuka, sojoji sun kuma kwato makamai da alburusai masu yawa daga fagen daga, abin da ya...
Baya ga yawan asarar rayuka, sojoji sun kuma kwato makamai da alburusai masu yawa daga fagen daga, abin da ya...
Alƙalin Alƙalan Jihar Anambra, Onochie Anyachebelu, shi ne ya rantsar da Soludo tare da karɓar rantsuwar aiki da ta
Sanarwar ta fito ne ta bakin Babbar Sakatare a Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida, Magdalene Ajani, wadda ta ce Ministan Harkokin
Yayin da ya bayyana taron a matsayin “wani babban mataki” ga jam’iyyar mai mulki, Idris ya ce wannan dama ce...
Waɗannan abubuwa ne da suka jawo damuwa sakamakon wannan yaƙi da ke ƙoƙarin ta’azzara ya shafi wasu ƙasashe. Shugaban Amurka,
Umarnin ya dogara ne da tanadin Sashe na 88(1) na Dokar Zaɓe ta 2026, tare da jadawalin da INEC ta...
Ziyarar dai ta biyo bayan gayyatar da Sarki Charles III da Sarauniya Camilla suka yi wa shugaban kasar na Najeriya.
Wannan ziyara wata dama ce ta sabunta dangantakar dake tsakanin Najeriya da tsohuwar uwar gidanta, musamman ganin yadda kasashen
Domin tabbatar da an magance lamarin cikin gaggawa, Shugaba Tinubu ya ba wa manyan hafsoshin tsaro na ƙasa umarnin gaggawa
Ana ci gaba da samun muhawara a ciki da wajen Amurka kan dalilin shiga wannan yaki da kuma illolinsa ga...