Gwamnatin tarayya na shirin ɓullo da haraji kan wutar solar da ake samarwa a manyan makarantu a Najeriya
Ministan Wuta, Joseph Tegbe, ya ce za a sanya kuɗin wutar ne bisa tsarin da zai kasance mai saukin biya...
Ministan Wuta, Joseph Tegbe, ya ce za a sanya kuɗin wutar ne bisa tsarin da zai kasance mai saukin biya...
Hukumar ƙididdiga ta jihar Katsina daga baya ta tabbatar da da an samu wasu kurakurai a jadawalin da ta wallafa...
Hukumar ta ba da shawarar cewa ya kamata ofishin kula da kasafin kuɗin tarayya ta sanya gabatar da dukkan takardun...
NFIU ta kuma gano wata hanyar tara kuɗaɗen da ta ƙunshi matakai da dama, inda ake gabatar da kamfen a...
Shugaban Ƙasar ya taya al’ummar Hausawa murnar wannan rana, yana mai cewa bikin yana gudana ne a fadar Daura mai...
Shugaban ƙasa na ƙungiyar na ƙasa, Auwal Abdullahi Aliyu, shi ma ya bayyana tabbacin sa kan sake zaɓen Tinubu, yana...
Ya ce gwamnatin tarayya ba za ta huta ba har sai an dawo da ’ya’ya, iyaye mata da maza da...
Cire tallafin, tare da sauyin tsarin canjin kuɗin naira, ya taimaka wajen ƙara tsadar rayuwa a Najeriya, yayin da farashin...
A yayin ziyarar, Prof. Gwarzo ya bayyana aniyar MAAUN na haɗa gwiwa da tallafa wa Jami’ar Elrazi a fannoni da...
Haka kuma, ya bukaci Musulmin da ke gudanar da bikin Maulidi su tallafa wa mabukata da masu rauni, musamman a...