Najeriya na samun cigaba matuƙa a fannin tsaro, sannan ana samun nasarori a dakile matsalar, duk da gargaɗin Amurka – Gwamnatin Tarayya
Ya ƙara da cewa samamen baya-bayan nan sun daƙile ayyukan ƙungiyoyin masu aikata laifi tare da rage hare-haren da ake...






































