RA’AYIN PREMIUM TIMES: Ya kamata a taka wa Traoré birki kan yaɗa ƙiyayyar mulkin dimokraɗiyya a Afirka
A ƙarshe, lallai ne Afirka ta kaucewa rungumar mulkin soja ko cin dunduniyar tsarin mulkin dimokraɗiyya. Ƙarfafa hukumomin
A ƙarshe, lallai ne Afirka ta kaucewa rungumar mulkin soja ko cin dunduniyar tsarin mulkin dimokraɗiyya. Ƙarfafa hukumomin
Dukkan bangarorin sun nuna rashin amincewa da matakin, inda kowanne ke dagewa cewa shi ne sahihin shugabancin jam’iyyar.
Kashi 70 cikin 100 na haihuwa na faruwa ne a gida ba tare da kulawar kwararru ba, abin da ke...
Rayuwar siyasarsa ta yi fice ne da yawan neman takarar shugabancin kasa, inda ya yi takara a lokuta da dama...
Gwarzo, wanda kuma shi ne Shugaban Kungiyar Jami’o’i Masu Zaman Kansu na Afirka (AAPU), ya yi addu’ar Allah ya kara...
Mun san irin wahalar da jama’a ke ciki, kuma ba mu musanta kalubalen ba,” in ji shi. “Amma an yi...
A Jihar Benue kuwa, an kashe mutane akalla 17 a Mbalom yayin bikin Ista, inda sama da mutane 500,000 ke...
Yana da muhimmanci a ce ban san Bala Wunti ba kai tsaye, ban taɓa haɗuwa da shi ba, don haka...
Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Lateef Fagbemi (SAN), ne ya tabbatar da hakan ga manema labarai ranar
Kafin kammala jawabin nasa, Shugaban ya bukaci mahalarta taron da su yi shiru na tsawon minti guda domin karrama sojojin...