Adelabu ya yi murabus daga Ministan makamashi, ya karkata hankalinsa kan takarar gwamnan Oyo
Bayan zaben 2023, Mista Adelabu ya koma jam’iyyar APC, inda daga bisani Shugaba Tinubu ya nada shi Ministan Wutar Lantarki
Bayan zaben 2023, Mista Adelabu ya koma jam’iyyar APC, inda daga bisani Shugaba Tinubu ya nada shi Ministan Wutar Lantarki
A kowane lokaci za mu rika karfafa gwiwar matasa masu hazaka wajen shiga harkar wasanni da kasuwanci, domin kauce wa...
Rundunar sojin hadin gwiwa ta Operation Hadin Kai (OPHK) da ke lura da shiyya ta biyu, ta yi nasarar fatattakar
Sakataren tsare-tsare na jam’iyyar na ƙasa, Sulaiman Argungu, ya sanya hannu kan jadawalin wanda ya ƙunshi lokacin sayar
Wannan mataki na nufin mayar da cibiyar ta Zariya ta zama tungar bincike, horarwa, da kuma shirin taryar duk wata...
Ana sa ran gudanar da babban taron bayyana takarar a ranar Asabar, 25 ga Afrilu, a filin Mahmud Ribadu Square...
Wannan tallafi, wanda ya fito ne ta hannun Asusun Tallafawa ’Yan Sanda (NPF-TF) da kuma Kwamitin Shugaban Kasa kan Motocin
Zuntu na da digirin digirgir (Master’s) a fannin kiwon lafiyar jama’a daga Jami’ar South Wales (2018–2020), da kuma digirin
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Ahmed Makarfi, ya bayyana aikin a matsayin babban ci gaba da aka samu cikin kankanin lokaci
Hanyar ta kuma ƙunshi gada mai tsawon mita 130 a kan kogin Kaduna, wadda ke sauƙaƙa zirga-zirga ga al’ummomin karkara.