NELFUND ta biya wa ɗalibai 6,663 kuɗin makaranta a Jami’ar Northwest da ke Kano
Hukumar NELFUND ta bayyana cewa wannan shiri yana ɗaya daga cikin manyan manufofin gwamnatin tarayya na dawo da karsashi
Hukumar NELFUND ta bayyana cewa wannan shiri yana ɗaya daga cikin manyan manufofin gwamnatin tarayya na dawo da karsashi
Dole mu fifita hadin kai a kan rarrabuwar kawuna, da fata mai kyau a kan yanke kauna,” in ji shugaban...
Dangane da tsaro, Shugaban ya ce jami’an tsaro sun ƙara ƙaimi wajen yaƙi da ‘yan ta’adda, ‘yan bindiga, masu garkuwa...
Yayin rangadin da na yi yanzu, na gano cewa wasu jihohi ba a ba su abinci yadda ya kamata ba...
Ayyuka guda 21 da Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya ƙaddamar domin bikin cika shekaru 3 da hawansa karagar mulki
Sanarwar ta ce gwamnan ya yabawa alhazan jihar Kaduna bisa kyakkyawan ɗabi’arsu da kuma yadda suka gudanar da ibadunsu
Kamfanin dillancin labarai na ƙasa (NAN) sun rawaito cewa babbar kotun ta ayyana jam’iyyar Youth Party (YP) a matsayin wacce
Ya ƙara da cewa ya na daga cikin manyan magoya bayan Tinubu a jihar Kaduna, yana mai cewa tsarin da...
Ya ce Atiku ya samu kuri’u 1,846,370 inda ya doke Amaechi wanda ya zo na biyu da kuri’u 504,117, yayin...
PREMIUM TIMES ta ruwaito cewa daga cikin sauye-sauyen da gwamnatinsa ta kawo akwai cire tallafin man fetur da kuma samar...