Gwamnatin Najeriya ba za ta lamunci ayyukan ta’addanci ba – In ji ministan shari’a
Ana gudanar da waɗannan shari’u ne a daidai lokacin da matsalar rashin tsaro ke ci gaba da ƙamari a Najeriya,...
Ana gudanar da waɗannan shari’u ne a daidai lokacin da matsalar rashin tsaro ke ci gaba da ƙamari a Najeriya,...
Yayin da kusan dukkan ’yan majalisar suka nuna goyon baya, shi kaɗai ya ɗaga hannu domin nuna adawa da kudirin.
A cewar sa, ɗaya daga cikin manyan nasarorin da aka samu shi ne ƙaruwar ajiyar kuɗaɗen musayar ƙasashen waje na...
Mai ba shugaban ƙasa shawara kan yaɗa labarai da wayar da kan jama’a, Malam Abdulaziz Abdulaziz, wanda ke cikin tawagar
Ya kuma yi mata addu’ar samun tsawon rai, lafiya da karin nasara domin ta ci gaba da gudanar da ayyukan...
Shugaban ya ce gwamnatinsa ta ayyana dokar ta-baci kan harkokin tsaro tare da amincewa da ɗaukar sabbin jami'an 'yan sanda
Tinubu ya kuma yi amfani da damar wajen tunawa da marigayi MKO Abiola, Kudirat Abiola, Shehu Musa Yar'Adua, Gani Fawehinmi
Tinubu ya ce sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara a yaƙi da ta'addanci, inda ya bayyana cewa an lalata wani...
Dimokuraɗiyyarmu ba cikakkiya ba ce, amma tamu ce. Don haka wajibi ne mu ci gaba da kare ta tare da...
Ya yi wannan bayani ne yayin ganawa da shugabannin kungiyar City Boy Movement a Fadar Shugaban Kasa da ke Abuja