Ina fuskantar barazana, ana ƙoƙarin rufe min baki – In ji mutumin da ya kafa hukumar gwamnati ta bogi
Adeyemi ya yi magana da jaridar nan ta wayar tarho daga inda ya ce yake ɓoye a ranar Alhamis, inda...
Adeyemi ya yi magana da jaridar nan ta wayar tarho daga inda ya ce yake ɓoye a ranar Alhamis, inda...
Mista Onanuga ya ce an bankaɗo wannan kaba’ira ce buyan jami'an Hukumar Bunƙasa Zuba Jari ta Najeriya (NIPC) sun koka
Ya amince cewa har yanzu akwai ƙalubalen tsaro, amma ya ce gwamnati ta fara sauyawa daga mayar da martani zuwa...
A cewarsa, an gudanar da ayyukan a jihohin Borno, Yobe, Taraba, Katsina, Kwara, Zamfara, Sokoto, Filato, Benuwe, Neja, Oyo da...
Ya ce shirin, wanda ONSA ke jagoranta tare da Ma’aikatar Shari’a ta Tarayya, bangaren shari’a da hukumomin tsaro, ya kammala
Fadar Shugaban Ƙasa ta ƙara da cewa masu bincike sun gano asusun banki guda 34 da ake alaƙantawa da Mista...
Sabbin shari’o’in sun biyo bayan wani zagaye da aka gudanar a watan Afrilu, inda aka samu mutane 386 da laifi,...
Ahmed Isah ya bayyana hakan ne a wani shirin Brekete Family da wani ɓangare nasa ya bazu sosai a shafukan...
Ministan ya yi wannan kiran ne a ranar Talata a wurin Babban Taron Masu Ruwa da Tsaki na Maɗaba'u na...
Baya ga fannin ilimi, Farfesa Gwarzo ya yi fice wajen tallafa wa ayyukan jin ƙai, shirye-shiryen ƙarfafa matasa da ayyukan...