RAMADAN: Waɗanda ake fitar wa zakkar fidda Kai (Kono) da hukunce-hukuncen ta, Daga Imam Bello Mai-Iyali
Ana fitar da Zakkar Fidda Kai ne kafin Sallar Idi, tsarki ne ga mai azumi kuma abinci ne ga talaka,...
Ana fitar da Zakkar Fidda Kai ne kafin Sallar Idi, tsarki ne ga mai azumi kuma abinci ne ga talaka,...
Kowa ya ga yadda talakawa suka fito kwansu da kwarkwatarsu suka zabi Buhari a mataki na farko a zaben 2015.
Ita wannan kalma ta 'Independence' ana so ne ta zama a bayyane tana aiki, ba wai kawai a baki ba.
Ina rokon Allah da ya baka mulki yayi maka jagora, yasa ka fara lafiya, kuma ka gama lafiya, amin.
Ibadar I’itikafi A Kwanaki Goma Na Karshen Ramadana
Haka kuma duk gwamnan da baya goyon bayan karin albashi zuwa dubu talatin (30,0000 Minimum Wage) shima makiyin talakawa ne.
Tsayuwar dare (Kiyamul Laili): Annabin tsira ya kasanci yana raya wadannan darare da ibada kuma yana tada iyalansa domin su...
Ya ku bayin Allah! A yau Allah ya kawo mu wani irin zamani da kusan sai dai muce Inna Lillahi...
Akwai mazaje ma ba miji ba, suna can buhu-buhu a gidan kallon ball.
Ya kamata a yi wa Kundin Tsarin Mulkin Najeriya kwaskwarima don kare daraja da bawa sarakunan gargajiya kariya