Uba Sani ya ci gaba da biyan diyya ga al’ummomin da ayyukan tituna suka ratsa ta gidaje, filaye ko gonakinsu a Kaduna
Da yake kaddamar da rabon biyan diyya a Basawa da ke Karamar Hukumar Sabon Gari a ranar Juma'a, gwamnan ya...
Da yake kaddamar da rabon biyan diyya a Basawa da ke Karamar Hukumar Sabon Gari a ranar Juma'a, gwamnan ya...
Hakazalika, CBN zai ƙaddamar da Regulatory Sandbox domin bai wa kamfanonin fasahar kuɗi damar gwada sabbin kayayyaki
Ya kuma tabbatar da cewa gwamnati za ta sanya ido kan yadda ake rarraba kayayyakin domin tabbatar da sun isa...
Shi ma Daraktan Tsare-tsare, Bincike da Ƙididdiga, Muhammad Chabbal, ya yi bayani kan yadda ake aiwatar da shirin a jihar.
Tinubu, wanda Ministan Kuɗi kuma Ministan Tattalin Arziki, Wale Edun, ya wakilta, ya ƙaddamar da shirye-shiryen
Ya kuma yi gargadin cewa rikice-rikicen cikin gida na iya raunana ADC, har ta kasa taka muhimmiyar rawa a babban...
Shirin ya shafi jihohi 25 da FCT, kuma ana aiwatar da shi ne ta shiyyoyi. A shiyyar Arewa maso Yamma,...
Majalisar ta ɗauki wannan mataki ne a zaman da ta yi na ranar Laraba, bayan mafi yawan sanatoci sun yi...
Kamfanin Jigawa El-Meena Farms na da burin samar da ciyawar alfafa domin biyan buƙatun masana'antun madara da kiwon
Daraktar Janar ɗin ta ƙara da cewa gwamnati na ƙoƙarin faɗaɗa tsarin fansho domin ya haɗa da masu sana'o'in hannu