Tinubu ya buƙaci ECOWAS ta yi Alla-wadai da hare-haren nuna ƙin jinin baƙi a ƙasar Afirka ta Kudu
Ita ma mataimakiyar sakatare-janar ta Majalisar Ɗinkin Duniya, Amina Mohammed, ta sake tabbatar da goyon bayan majalisar ga ECOWAS
Ita ma mataimakiyar sakatare-janar ta Majalisar Ɗinkin Duniya, Amina Mohammed, ta sake tabbatar da goyon bayan majalisar ga ECOWAS
Rahoton ya ce dakarun Bataliya ta 115 sun kama wani ɗan Sudan mai suna Musa Fashir, mai shekara 32, a...
Ya ce Najeriya tana da dimbin albarkatun lithium da kuma kyakkyawan yanayin kasuwanci da zai bai wa masu zuba jari...
Haka kuma, Injiniya Julius Oloro ya zama Babban Darakta na Cibiyar Kera Injinan Noma ta Ƙasa (NCAM) da ke Kwara,...
A madadinsa, gwamnati ta ɓullo da sabon tsarin shekaru 12 na karatu daga firamare zuwa kammala sakandare kafin shiga jami'a.
Har ila yau, ya yaba wa APRA kan jajircewar ta wajen bunƙasa fannin hulɗa da jama'a da inganta sadarwa bisa...
Sauran mambobin sun haɗa da: tsohuwar ministan harkokin mata, Maryam Ciroma; da tsohuwar minitan harkokin
Da yake jawabi, Mataimakin Shugaban Ƙasar ya jaddada cewa shugabannin ƙananan hukumomi na da muhimmiyar rawa wajen tabbatar
Shugaban Ƙasa ya tabbatar mana da cewa zai halarci Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya a watan Satumba," inji shi.
Majalisar ta amince da Dokar Kasafin Kuɗin ne a ranar Laraba bayan ƙuri'ar 217 sun rinjayi guda 209 da aka...