Wai ina wakar da Rarara ya karbi kudin talakawa ya yi barazanar zai yi wa Buhari? Daga Asabe Dattijo
Muna nan dai muna sauraren ka, amma ko dai yanzu ka saki wakar, ba haka aka so ba, domin irin...
Muna nan dai muna sauraren ka, amma ko dai yanzu ka saki wakar, ba haka aka so ba, domin irin...
Wannan ita ce cikakakykyiyar siffar gwamnatin siyasa. Kamar yadda wani masaninta mai suna John Stuat Mills yace.
Mayar da hakkin da yake kan sa, zuwa ga mai ita, in dukiya ce ko wani kaya ko dukkanin wani...
Yau a Najeriya tun daga kan shugaban ƙasa har kan wanda ya fi kowa kankantar mukami ‘ya’ƴan talakawa ne.
A baya, shehu Usman Danfodio shi ya fara gina makarantar Allo ta kwana kuma da malamai da dalibai duk shi...
Duk wannan al'amari, yana biyo wa ne bayan rade-radin da ake yi cewa Bola Tinubun yana shirin fitowa takarar kujeran...
Soyayya domin Allah tana san ya wa mutum ya samu wani matsayi na musamman a wurin Ubangijinsa. Manzon Allah (SAW)...
A bara ne aka samu ɓullar cutar nan mai suna ‘Coronavirus’ (COVID-19 a taƙaice), wadda da Hausa ake kira Korona.
Mazajen mu da matayen mu masu aure kuwa, Ya Allah ka rike masu auren su cikin nasara da albarka. Ya...
Duk wani mazaunin Kaduna musamman unguwar Barnawa yana da tarihin wannan masallaci na Juma'a da Idi.