RA’AYIN PREMIUM TIMES: Cire tallafin fetur ya yi daidai, amma sai Tinubu ya kakkaɓe rashawa, ya ƙwato kuɗaɗe daga gaggan ɓarayi sannan sauƙi zai samu
Shugaba Bola Tinubu ya yi namijin cire tallafin fetur, a ranar da aka rantsar da shi, lokacin da ko zama...






































