Sama da naira miliyan 37.5 aka ba wa wadanda suka yi nasara a gasar Dandano na Onga na duk mako
Yayin sanar da wadanda suka yi nasara a gasar a cinken mai rabo ka dauka na mako na uku, MfonAkpan,...
Yayin sanar da wadanda suka yi nasara a gasar a cinken mai rabo ka dauka na mako na uku, MfonAkpan,...
Gwamnatin tarayya na kashe sama da naira tiriliyan 4 wajen biyan albashin ma'aikatan gwamnatin tarayya.
Wani mai suna Ibrahim Haru ya ce 'yan bindiga sun yi ta harbin kan-mai-tsautsayi yayin da suka afka cikin garin.
Amma dai kam, a Najeriya ce kaɗai za ka saci maƙudan kuɗaɗe, ka riƙa yawo ka na hura hanci. Su...
Annabi (SAW) yana da wushirya a tsakanin hakoransa masu daraja. Idan yana murmushi haske ne yake fita ta cikin wushiryarsa...
Za a fara biyan su Naira 77,000 tun daga alawus ɗin su na watan Yuli 2024, kamar yadda wata sanarwa...
An ƙirƙiro mafi muni kuma mafi illar maƙarƙashiya da zagon-ƙasa ga tattalin arzikin ƙasa da na al'ummar cikin ta.
Harshe wata irin tsoka ce wadda babu kashi a cikinta. Amma kuma tana iya ruguza kowane irin kashi a cikin...
Madatsar ruwa na Alau wanda ya yi gagarumar ɓarna a Maiduguri, ya na cikin Ƙaramar Hukumar Konduga, a Jihar Barno.
Ighodalo ya ce a tarihin Najeriya ba a taɓa yin lalataccen, harɗaɗɗe kuma murɗaɗɗen zaɓe a Najeriya, kamar zaɓen da...