ZABEN 2023: Hadejia, Auyo, K/Hausa gaskiya za ta yi halin ta, Daga Ahmed Ilallah
Sakamakon zaben ya nuna cewa, Mohammed Jarma ya sami kuri'a 55 yayin da abokin karawar sa Isah Dansidi ya sami...
Sakamakon zaben ya nuna cewa, Mohammed Jarma ya sami kuri'a 55 yayin da abokin karawar sa Isah Dansidi ya sami...
Abu ne mai sauki a tantance kowa a cikinsu. Saidai idan son zuciya, kwad'ayi ko aqidar jami'ya ne zai hanamu...
Har yanzu, babu maganar nuna kulawa, hatta sakon na murya da ga gwamna ta nuna alhini, bai aiko wa yan...
Dukkan waɗanda su ka riƙa tofa albarkacin bakin su dangane da shigar Malagi siyasa, sun yi tsammanin da ya fara
Mai Girma Gwamna, a yau jihar Jigawa tana fuskantar masifa ta ambaliyar ruwa wanda ba taba fuskanta ba a wannan...
Ko da yake matsalar ma'aikatan jami'a da gwamnati ba sabuwar matsala ba ce, kusan gwamnato cin da suka gabata sun...
Saboda haka, muna taya Khalifah Sarki Muhammad Sanusi II murna, Allah ya bashi ikon yin adalci a mulkin sa, amin
Gaskiya, babu bako a cikin yan takarar da su ke zawarcin shugabancin Najeriya. Kowannensu ya ta6a zama "His Excellency
Tun bayan da aka kafa ta, sannan aka wanke sabbin dalibai jami'ar ta ke samun yabo daga ciki da wajen...
Shehu Usman Dan Fodiyo ya tashi a gaban mahaifansa. Ya fara karatunsa na Alkur’ani a hannun mahaifinsa.