Kotu ta yi watsi da ƙarar da ke neman INEC ta amince da Wabara da Turaki a matsayin halastattun shugabannin PDP na ƙasa
Sauran mambobin sun haɗa da: tsohuwar ministan harkokin mata, Maryam Ciroma; da tsohuwar minitan harkokin
Sauran mambobin sun haɗa da: tsohuwar ministan harkokin mata, Maryam Ciroma; da tsohuwar minitan harkokin
Da yake jawabi, Mataimakin Shugaban Ƙasar ya jaddada cewa shugabannin ƙananan hukumomi na da muhimmiyar rawa wajen tabbatar
Shugaban Ƙasa ya tabbatar mana da cewa zai halarci Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya a watan Satumba," inji shi.
Majalisar ta amince da Dokar Kasafin Kuɗin ne a ranar Laraba bayan ƙuri'ar 217 sun rinjayi guda 209 da aka...
Da yake kaddamar da rabon biyan diyya a Basawa da ke Karamar Hukumar Sabon Gari a ranar Juma'a, gwamnan ya...
Hakazalika, CBN zai ƙaddamar da Regulatory Sandbox domin bai wa kamfanonin fasahar kuɗi damar gwada sabbin kayayyaki
Ya kuma tabbatar da cewa gwamnati za ta sanya ido kan yadda ake rarraba kayayyakin domin tabbatar da sun isa...
Shi ma Daraktan Tsare-tsare, Bincike da Ƙididdiga, Muhammad Chabbal, ya yi bayani kan yadda ake aiwatar da shirin a jihar.
Tinubu, wanda Ministan Kuɗi kuma Ministan Tattalin Arziki, Wale Edun, ya wakilta, ya ƙaddamar da shirye-shiryen
Ya kuma yi gargadin cewa rikice-rikicen cikin gida na iya raunana ADC, har ta kasa taka muhimmiyar rawa a babban...