Ya Zama Dole Mu Ci Gaba Da Yiwa Kasar Mu Da Jihohinmu Addu’a Da Fatan Alkhairi, Daga Imam Murtadha Gusau
Yan uwa masu daraja! Bayan godiya ga Allah da salati ga fiyayyen halitta, Annabi Muhammad (SAW), muke cewa
Yan uwa masu daraja! Bayan godiya ga Allah da salati ga fiyayyen halitta, Annabi Muhammad (SAW), muke cewa
Kuma wajibi ne mu sani, Zamfarawa mutane ne masu hankali, masu ilimi, masu basirah, hakuri, juriya da hangen nesa.
PREMIUM TIMES na kira ga Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya gaggauta soke naɗin waɗannan Kwamishinonin Zaɓe huɗu
Wanda wannan karara ya sabawa aikin yiwa Maigida hidima, a siyasan ce. Amma ni ban gamsu da wannan batu ba.
Kawai ita Isra'ila na ganin cewa matsawar yankin Gaza na ƙarƙashin Hamas, to babu zancen zaman sulhu da Falasɗinu.
Ya yi alkawarin mayar da hankali wajen magance matsalolin da suka shafi yara da ba su zuwa makaranta
Najeriya ƙasa ce mai bin tsarin dimokraɗiyya, kuma dukkan tanade-tanaden mulkin dimokraɗiyya ya na cikin Kundin Tsarin Mulkin Najeriya.
Littafin ya shiga kasuwa a lokacin da ya fito shekaru 18 da su ka shuɗe (bayan an buga shi wata-wata...
Sauyi a cibiyoyi irin su Bankin Bada Lamuni na Duniya (IMF) da Bankin Duniya (World Bank), Majalisar Ɗinkin Duniya (UN)
Babu mai kallon wannan a matsayin laifi ko kuskure illa mutumin da yake tanbadadde, wawa kuma jahili, wanda bai san...