Rayuwar Falasdinawa nada Muhimmanci Kuwa? Daga, Femi Fani Kayode, Sadaukin Shinkafi
Shekaru 75 da suka gabata Allah cikin ikonsa ya bawa Yahudawa sabon matsuguni da zimmar dawo masu da karamcinsu.
Shekaru 75 da suka gabata Allah cikin ikonsa ya bawa Yahudawa sabon matsuguni da zimmar dawo masu da karamcinsu.
Akasarin masu sharhi da bibiyar rashin tsaro a wannan kasa, sunyi imanin cewa an soma samun galabar wannan yakin.
7. An cire sharaɗin sai ɗalibi ya bada sunan mutumin da zai tsaya masa a wurin karɓar bashin. Muddin aka...
Abinda Sanata Uba Sani ya fara yi bayan ya zama sanata shine ya tabbatar da an karɓo wannan bashi.
Dai dai bayan wannan kalamai sa ya yi Maryam Mairusau, da bayyana rashin jin daɗinta game da wannan kalamai inda...
Mataimakin Shugaban Hukumar NERC, Musiliu Oseni, ya bayyana haka ne a lokacin wani taro da manema labarai, ranar Laraba, a...
Saboda haka ba abin mamaki ba ne a Najeriya da aka ce wai an kashe Naira biliyan 2.67 wajen ciyar...
Jam'iyyar APC a jihar Kaduna ta dakatar da shugabar mata na jam'iyyar saboda ta goyi bayan tsohon gwamnan jihar Nasir...
Gwamna El-Rufai ne gwamnan Kaduna daga 2015-2023, inda bayan ya kammala wa'adin sa ya ɗora Uba Sani a matsayin gwamnan...
Na farko, ya kamata ma mu fahimci umarnin da Allah yayiwa Musulmai a kan zuwa aikin Hajji