JUNE 12: Jawabin Tinubu Zancen Danmagori Ne da Kashe Guiwar Ƴan Kasa Wajen Makomar Najeriya, Ahmed Ilallah
Abin kamar wasa tarihin zaman lafiya Arewa ya chanja, bala'in tashin hankali, ta'addanci da rashin tsaro ya mamaye Arewan.
Abin kamar wasa tarihin zaman lafiya Arewa ya chanja, bala'in tashin hankali, ta'addanci da rashin tsaro ya mamaye Arewan.
Atiku ya faɗi, inda ya gurfana ƙasa kan guyawun sa kafin ya ƙarasa wurin da zai yi jawabi.
Bayin Allah masu girma, to yanzu menene bambanci tsakanin wadannan Sunaye na Allah guda biyu, wato Ar-Rahman da Ar-Rahim
Sadaukarwa da gudunmuwar da wadannan hazikai suka bayar a wannan muhimmin fage, abu ne da ba za a ta6a iya...
Bayan cire tallafin fetur, maganar gaskiya ministocin ƙwadago da Tinubu ya naɗa, wato Solomon Lalong da Nkeiruka Onyejeocha, ba su...
Daraktan Riƙo na NGF a fannin yaɗa labarai, Halima Ahmed ce ya bayyana haka a Abuja, ranar Juma'a.
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima ya furta hakan Ado Ekiti, babban birnin Jihar Ekiti, a ranar Alhamis.
A ƙarƙashin Kundin Tsarin Dokokin Najeriya, gina kasuwa da kula da kasuwanni, tashoshin mota
Dimbin Alkhairan Da Ke Cikin Kwanaki Goma Na Farkon Watan Zul-Hijjah, Daga Imam Murtadha Gusau
Tsadar rayuwa ta kanannaɗe 'yan Najeriya, kuma a kullum sai yaɗo take ƙara yi cikin gidajen kowa da kowa, musamman...