GAZA CIKA ALƘAWARIN TINUBU: Majalisar Dattawa ta ƙara tsawaita wa’adin amfani da kasafin 2025 zuwa watan Disambar 2026
Bayan muhawarar, Akpabio ya ba da damar tura ra’ayi ta hanyar murya kan ƙudirin, inda mafi yawan sanatoci suka goyi...
Bayan muhawarar, Akpabio ya ba da damar tura ra’ayi ta hanyar murya kan ƙudirin, inda mafi yawan sanatoci suka goyi...
Ya ce Badaru, wanda aka fi sani da Sardaunan Ringim, ya yi amfani da nasarar da ya samu a harkokin...
Ya kwatanta tsohon albashin da na yanzu da bambancin farashin man fetur. A cewarsa, Naira 30,000 a watan Afrilun 2023
Sanata Yari ya taɓa riƙe muƙamin gwamnan Jihar Zamfara na tsawon wa’adi biyu, daga shekarar 2011 zuwa 2019. Haka kuma,...
Kano ta daɗe da al’adar sha’awar kallon hawan doki, domin masarautar Kano ta ginu a kan irin girma da ƙima...
Masu cin gajiyar hannun jarin kamfanin guda uku su ne Abubakar Atiku Dasuki, Hassan Sultan Dasuki da Asmau Iman Dasuki
Daga wannan lokaci ne fadar shugaban ƙasa, gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, da shalkwatar NSCDC suka yi martani
Ya ce taron zai ba da damar hanzarta matakan Kiwon Lafiya da kuma ciyar da muradan ƙasashe masu tasowa gaba.
Manyan jami'an gwamnati da shugabannin kungiyoyin kwararru da suka halarci taron sun hada da wakilin Babban Sakataren Ma'aikatar
Sa’idu ya bayyana hakan ne lokacin da mai ba Gwamnan Kaduna shawara kan harkokin cikin gida, Isa Lawal, ya kai...