Bamu Yarda Da Zalunci Ba, Kuma Bama Goyon Bayan Zalunci Da Azzalumai, Amma Kuma Mu Sani, Wallahi Ba’a Gyara Barna Da Wata Barnar, Daga Imam Murtadha Gusau
Masu zuga al'ummah suyi zanga-zanga da sunan addini ya bada damar ayi, irinsu Farfesa Labdo da makamatansa






































