ZANGA-ZANGA: ‘Yan Sanda sun ƙaƙaba dokar hana fita a Barno, bayan nakiya ta hallaka mutum 16, ta jikkata 20
Ana shawartar jama'a kowa ya zauna a cikin gidan sa, kada ya riƙa zirga-zirga a lokacin wannan dokar hana fita."
Ana shawartar jama'a kowa ya zauna a cikin gidan sa, kada ya riƙa zirga-zirga a lokacin wannan dokar hana fita."
Ya jinjina wa jami'an tsaro kan namijin ƙoƙarin da suke yi domin ganin an daƙile matsalar tsaro a faɗin ƙasar...
Mu zanga-zangar mu za ta kasance mai tsafta ce kuma a cikin lumana, kamar yadda Kundin Dokokin Najeriya na 1999...
Kwamitin yaƙi da shan ƙwaya a wasanni na Najeriya ya musanta zarge-zargen kuma kotun sauraron ƙararrakin wasanni na kan bincike.
Idan zamu iya tunawa dai tawagar Najeriya tana rukuni na C ne a gasar, tare da ƙasashen Sifaniya, Brazil da...
Kuma ana buƙatar sanin daidai lokacin da za su wanye zanga-zangar da kuma sunaye da adirwshin masu shirya zanga-zangar
Lambar satifiket ɗin filin dai ita ce FCT/ABUKN 2478, mai lambar fili na 3119. An damƙa shi tun cikin 1993,...
Ɗan wasan, wanda ya shafe kakar wasanni ta bara a matsayin ɗan wasan aro a kungiyyar kwallon kafa ta Barca...
Za a gudanar da gasar ne a yankin Arewacin Rhine-Westphalia a Bochum dake ƙasar Jamus daga 16 zuwa 27 ga...
Sai dai kuma, bayan watanni biyar, babu wani karin bayani kan aiwatar da rahoton daga kwamitin ko kuma gwamnati.