Sabunta Takardun Fili: Wike ya yi barazanar ƙwace filayen ‘ya‘yan Buhari, Gbajabiamila, Ali Ndume da wasu manya da dama
Har’ila yau dai akwai tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa Adamu Abdullahi, da shugaban majalisar dattawa a jamhuriya ta uku,...
Har’ila yau dai akwai tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa Adamu Abdullahi, da shugaban majalisar dattawa a jamhuriya ta uku,...
Bayan ƴan sanda sun isa wurin sai suka ciro mijin sannan suka aika da gawar matar asibiti a ajiye kafin...
Sau sa yawa akan rika yi wa jam'iyyar adawa shaguɓe cewa kasa ma su kashe kuɗaɗen su wajen yin kamfen.
Sannan kwamishinan ya nuna rashin jin daɗinsu na gaza neman ƙarin bayani da Sahara Reporter ta yi
Ya ce wannan shiri ne da zai tabbatar da an bunƙasa noman alkama da tallafa wa Najeriya wajen samun wadataccen...
Mun sha takaici ƙwarai ganin yadda duk ƙoƙarin nuna gaskiyar abin mutane da dama suka toshe kunnuwansu
Don haka, shugaban ƙasa ya ce za a ɗaga darajar karramawar daga CFR da aka ba wa Abbas zuwa GCON,"...
A watan Faburairun 2017, an kama shi kan zarge-zarge guda 20 da suka danganci ta’ammali da haramtattun kuɗaɗe
Ya kuma ce shakka babu, ƙungiyar su ta masu jigilar alhazai ta dogara ne da wanzuwar Hukumar Alhazai ta ƙasa
Wannan kira ya fito ne daga bakin ko'odinatan ƙungiyar na ƙasa, Ibrahim Muhammed, a ranar Alhamis