Allah ya yi wa Jafarau Makarfi Rasuwa
Jafaru Makarfi, fitaccen malamin addinin Musulunci kuma tsohon ma'aikacin hukumar sufurin jinginnkasa ne NRC tun kafin samun ƴancin Najeriya.
Jafaru Makarfi, fitaccen malamin addinin Musulunci kuma tsohon ma'aikacin hukumar sufurin jinginnkasa ne NRC tun kafin samun ƴancin Najeriya.
Sallamar Malam Jalal Arabi a matsayin shugaba hukumar wani mataki ne na buɗe sabon babi a tarihin hukumar.
Kaga kwamitin na cikin matakan da majalisar ta cimma a zaman da ta yi a ranar Alhamis a fadar shugaban...
Tsohon darakta-janar na yaƙin neman zaɓen jam'iyyar labour (LP) na 2023, ya ce ba maguɗi jam'iyyar APC ta yi ba...
Hukumar jin daɗin alhazai ta jihar Bauchi ta fara wani gangamin wayar da kan al'umma kan aikin Hajji daga tushe...
Wannan littafi na zuwa ne bayan shafe sama da shekaru 30 tun bayan ƙoƙarin kifar da gwamnatin soja ta Abacha...
Gwamnan ya ce waɗancan su ne kaɗan daga cikin abubuwan da ya yi a lokacin da yake hutunsa na kwanaki...
Irin yabon da ya samu shi ne irin sa na farko da wani soja ya taɓa samu daga ƙwararrun abokansa...
Duk da irin nasarar da farfesa Gwarzo ya samu a rayuwarsa, ya kasance mutum ne mai ƙanƙan da kai da...
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya ƙarrama firaministan India, Narendra Modi, da lambar girmamawa ta ƙasa GCON a Abuja.