Gwamnatin Tarayya ta lalata haramtattun makamai 2,809 da aka ƙwato daga hannun ɓata-gari
An gudanar da aikin lalata makaman ne a ranar Alhamis a Barikin Sojoji na Muhammadu Buhari da ke Giri a...
An gudanar da aikin lalata makaman ne a ranar Alhamis a Barikin Sojoji na Muhammadu Buhari da ke Giri a...
Yayin da ake ci gaba da muhawara kan waƙar, har yanzu babu wata sanarwa daga Pantami kan ko zai ɗauki...
Arewacin Najeriya ya kasance cikin yankunan da suka fi fuskantar ƙalubalen ƙarancin manyan cibiyoyin lafiya
Dangane da batun mayar da makarantun mishan ga masu su, Ajayi ya ce shugaban ya bayyana wa bishop-bishop cewa wannan
Ministan ya ƙara da cewa gwamnatin tarayya za ta ci gaba da nazarin ƙarin hanyoyin da za su kare masu...
Wannan wani muhimmin ci gaba ne da ke ƙara tabbatar da cewa Renewed Hope Agenda na Shugaba Bola Ahmed Tinubu...
Farfesa Gwarzo ya kuma taya Dr. Salisu murnar wannan naɗi, tare da ƙarfafa masa gwiwa da ya tabbatar da amincewar
Ashiru ya ce ya kai ziyarar ne domin nuna goyon baya da tausaya wa Amaechi da iyalansa a wannan lokaci...
Wadannan ƙalubale ne suka sa duk gwamnatin da ta hau mulki take bayyana Arewa a matsayin wani muhimmin ginshiƙi wajen...
Ministan ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis yayin taron tsaro na yankin Kudu-Maso-Gabas na shekarar 2026, wanda aka