Ɗan Kwankwaso ya zama mataimakin Ɗan Takarar Gwamnan Kano na NDC
Kafin wannan naɗi, Mustapha Kwankwaso ya riƙe muƙamin Kwamishinan Matasa da Wasanni na Jihar Kano, amma ya yi murabus
Kafin wannan naɗi, Mustapha Kwankwaso ya riƙe muƙamin Kwamishinan Matasa da Wasanni na Jihar Kano, amma ya yi murabus
Sanarwar ta zo ne kwanaki kadan bayan rahotannin da ke yawo a kafafen yada labarai cewa an zabi Amaechi domin...
Ya kara da cewa Najeriya ba za ta taba yin sulhu ko tattaunawa da ‘yan ta’adda bisa sharuddan su ba,...
Wani mahajjaci daga Jihar Oyo, Alkali Yusuf, ya yabawa Ambasada Isma’il Yusuf bisa irin jagorancin da ya bayar yayin
Waɗanda ake tuhuma sun haɗa da Yusuf Muhammad, wanda aka fi sani da Bature; Goni Ibrahim Bindi, wanda ake kira...
Tun bayan da Tinubu ya karɓi mulki shekaru uku da suka gabata, gwamnatinsa ta aiwatar da sauye-sauye masu yawa domin
Farfesa Gwarzo ya yi wannan gargadi ne a ranar Talata yayin bikin wankan sabbin daliban zangon karatu na shekarar 2025/2026
Da yake jawabi a wajen taron, Shugaban Jami’ar MAAUN, Farfesa Mohammad Israr, ya bayyana cewa bikin matriculation wata
Masu goyon bayan kudirin suna cewa tsarin zai rage kashe kuɗaɗen zaɓe, ya rage zafin siyasar sake neman mulki
Majalisar ta kuma bukaci ma’aikatun Noma, Muhalli, Ilimi da Harkokin Jin Ƙai su samar da hanyoyin magance tushen